The Noble Qur'an Encyclopedia
Towards providing reliable exegeses and translations of the meanings of the Noble Qur'an in the world languagesThe cave [Al-Kahf] - Hausa language - Abu Bakr Jomy - Ayah 65
Surah The cave [Al-Kahf] Ayah 110 Location Maccah Number 18
فَوَجَدَا عَبۡدٗا مِّنۡ عِبَادِنَآ ءَاتَيۡنَٰهُ رَحۡمَةٗ مِّنۡ عِندِنَا وَعَلَّمۡنَٰهُ مِن لَّدُنَّا عِلۡمٗا [٦٥]
Sai suka sãmi wani bãwa daga bãyin Mu, Mun bã shi wata rahama* daga wurin Mu, kuma Mun sanar da shi wani ilmi daga gun Mu.