The Noble Qur'an Encyclopedia
Towards providing reliable exegeses and translations of the meanings of the Noble Qur'an in the world languagesThe man [Al-Insan] - Hausa language - Abu Bakr Jomy - Ayah 12
Surah The man [Al-Insan] Ayah 31 Location Madanah Number 76
وَجَزَىٰهُم بِمَا صَبَرُواْ جَنَّةٗ وَحَرِيرٗا [١٢]
Kuma Ya sãka musu sabõda haƙurin da suka yi, da Aljanna da tufãfin alharini.