Setting
Surah Abundance [Al-Kauther] in Hausa
Surah Abundance [Al-Kauther] Ayah 3 Location Maccah Number 108
إِنَّآ أَعْطَيْنَٰكَ ٱلْكَوْثَرَ ﴿١﴾
Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَٱنْحَرْ ﴿٢﴾
Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ ٱلْأَبْتَرُ ﴿٣﴾
Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.