Main pages

Surah The day break [Al-Falaq] in Hausa

Surah The day break [Al-Falaq] Ayah 5 Location Maccah Number 113

قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلْفَلَقِ ﴿١﴾

Ka ce \"ina neman tsari ga Ubangijin safiya\"

مِن شَرِّ مَا خَلَقَ ﴿٢﴾

\"Daga sharrin abin da Ya halitta.\"

وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ ﴿٣﴾

\"Da sharrin dare, idan ya yi duhu.\"

وَمِن شَرِّ ٱلنَّفَّٰثَٰتِ فِى ٱلْعُقَدِ ﴿٤﴾

\"Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle.\"

وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ ﴿٥﴾

\"Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada.\"