Main pages

Surah The mankind [An-Nas] in Hausa

Surah The mankind [An-Nas] Ayah 6 Location Maccah Number 114

قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلنَّاسِ ﴿١﴾

Ka ce \"Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne.\"

مَلِكِ ٱلنَّاسِ ﴿٢﴾

\"Mamallakin mutane.\"

إِلَٰهِ ٱلنَّاسِ ﴿٣﴾

\"Abin bautãwar mutãne.\"

مِن شَرِّ ٱلْوَسْوَاسِ ٱلْخَنَّاسِ ﴿٤﴾

\"Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa.\"

ٱلَّذِى يُوَسْوِسُ فِى صُدُورِ ٱلنَّاسِ ﴿٥﴾

\"Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane.\"

مِنَ ٱلْجِنَّةِ وَٱلنَّاسِ ﴿٦﴾

\"Daga aljannu da mutane.\"