Settings
Surah Abundance [Al-Kauther] in Hausa
Surah Abundance [Al-Kauther] Ayah 3 Location Makkah Number 108
إِنَّاۤ أَعۡطَیۡنَـٰكَ ٱلۡكَوۡثَرَ ﴿1﴾
Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَٱنۡحَرۡ ﴿2﴾
Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ ٱلۡأَبۡتَرُ ﴿3﴾
Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.
English
Chinese
Spanish
Portuguese
Russian
Japanese
French
German
Italian
Hindi
Korean
Indonesian
Bengali
Albanian
Bosnian
Dutch
Malayalam
Romanian